Ban taba rubuta wakata ba - Mahmud Nagudu - BBC News Hausa

BBC News Hausa
BBC News Hausa
75.9 هزار بار بازدید - 2 سال پیش - Daga Bakin Mai Ita wani
Daga Bakin Mai Ita wani shiri ne na BBC Hausa da ke kawo muku hira da fitattun mutane kan wasu abubuwan da suka shafi rayuwarsu zalla.

A wannan kashi na 102, BBC ta tattauna da fitaccen mawaki Mahmud Nagudu, inda ya amsa tambayoyin da suka shafi rayuwarsa.
2 سال پیش در تاریخ 1401/03/26 منتشر شده است.
75,927 بـار بازدید شده
... بیشتر