Mahangar Zamani tare da Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small

BBC News Hausa
BBC News Hausa
65.4 هزار بار بازدید - 2 هفته پیش - A cikin shirin Mahangar Zamani
A cikin shirin Mahangar Zamani na yau, fitattu a Kannywood Amal Umar, Bashir Maishadda da Abdulaziz Ɗan Small sun bayyana mana cewa "rashin kunyar wasu sabbin jarumai" na daga cikin dalilan da suka sa ake yawan samun saɓani tsakanin 'yan Kannywood.

Sun kuma bayyana mana yadda za a iya kauce wa yawan samun matsaloli tsakanin 'yan masana'antar.
2 هفته پیش در تاریخ 1403/04/08 منتشر شده است.
65,458 بـار بازدید شده
... بیشتر