GIDAN BADAMASI SEASON 3 EPISODE 2 Mijinyawa/Dankwambo/Hadiza Gabon/Naburaska/Umma Shehu/FalaluDorayi

Dorayi Films TV
Dorayi Films TV
462 هزار بار بازدید - 2 سال پیش - #GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom
#GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI. ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. Shirin: Nazir Adam Salih Daukar hoto: Nelcon Nel Labari: Falalu A. Dorayi Tsarawa: Nazir Adam Salih Bada Umarni Falalu A. Dorayi Nasiru Ali Koki Ahmad A. Dorayi #GidanBadamasiSeason3 #episode2 Cast Magaji Ibrahim Mijinyawa Nura Muhammad Dandolo Hadiza Aliyu Gabon Sulaiman Yahaya Bosho Tijjani Abdullahi Asase Mustapha Badamasi Nabraska Hajiya Zulai Rigachikum Ummah Shehu Hadiza Kabara Hauwa Garba Yar'auta Hauwa Waraka Hauwa Ayawa Hafsat Jos Falalu A. Dorayi Aminu Mirror Zaria Sani Dangwari Usaini Sule Koki Idris Rasha Fandi Muhammad Umar Maijalingo #dorayifilms
2 سال پیش در تاریخ 1401/08/01 منتشر شده است.
462,092 بـار بازدید شده
... بیشتر