DAFIN SO 1&2 FULL HAUSA MOVIES ORIGINAL

MD ENTERTAMENT T.V
MD ENTERTAMENT T.V
9.9 هزار بار بازدید - پارسال - MD ENTERTAIMENT  TV tasha ce
MD ENTERTAIMENT  TV tasha ce da take kawo muku Shirye Shirye na Hausa daga Babbar Masana'antar Shirya Fina FinaN Hausa ta Kannywood.

Shirye Shirye irin su:
Wakoki
Fina Finai
Barkwanci
Soyayya
Fadakarwa
Ilimantarwa da sauransu.

A ko da yaushe burinmu mu kawo muku Shirin da zai faranta ranku, don jin dadinku shine name, karku manta a kullum ku danna Subscribe da fadin ra'ayinku ta comment, ta nan ne kadai zamu gane yadda zamu faranta muku. Mungode.
پارسال در تاریخ 1402/03/16 منتشر شده است.
9,961 بـار بازدید شده
... بیشتر