Labaran RFI Hausa na karfe 5 cikin bidiyo 03/07/2024 • RFI Hausa

RFI Hausa
RFI Hausa
8.8 هزار بار بازدید - هفته قبل - An gudanar da jana'izar wakilin
An gudanar da jana'izar wakilin RFI Hausa, Kabir Yusuf a birnin Kano na Najeriya bayan Allah Ya yi masa rasuwa a safiyar yau Laraba. Wani harin ƴan ta'adda ya kashe akalla mutane 20 a Mali. Ƴan sandan Kenya sun kama mutane kusan 300 da ake zargi da aikata laifuka a yayin gudanar da zanga-zangar adawa da gwamnati.
هفته قبل در تاریخ 1403/04/13 منتشر شده است.
8,877 بـار بازدید شده
... بیشتر