Kashim Shettima ya nuna goyon bayan sa ga Sarkin Sanusi ii, Sarkin yayi taimako, Sojoji sunyi Nasara

MI3 Novels
MI3 Novels
10 هزار بار بازدید - ماه قبل - Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II
Sarkin Kano, Muhammadu Sanusi II ya taimakwa wani dattijo da makudan kudi a jihar.

Rundunar sojin Najeriya ta fafata da yan bindiga a wasu ƙauyukan jihar Sokoto a jiya Alhamis.

Shugabannin jam'iyyar PDP sun yi gangami yayin da zaɓen gwamna a jihar Edo ke kara matsowa kusa.

Emir of Kano, Muhammadu Sanusi II helped an old man with a lot of money in the state.

The Nigerian Army fought with bandits in some villages of Sokoto state on Thursday.

The leaders of the PDP party have rallied as the governorship election in Edo state draws closer.

Kashim Shettima ya nuna goyon bayan sa ga Sarkin Sanusi ii, Sarkin yayi taimako, Sojoji sunyi Nasara.
________________________________________________

Mi3novel zata dinga kawo muku labarai kan
 Jaruman kannywood,
 Y'an siyasa
 Abubuwan Al-ajabi
 CeCe kuce
 dama tarihin rayuwar su
 Da sauran labarai kan fitattu a fadin duniya
 Sannan zata kawo labaran hausa novel

 MI3 novel will bring you news about Kannywood actors
 Politicians
 And their Biography
 And other news about famous people around the world
 And then it will bring news about Hausar novel

 Dan Mana subscribe domin samun Shire shirenmu da zarar min daura Kuma ki dinga ziyartar channel Mi3 novel domin labarai Kan kannywood, Siyasa, tarihin rayuwar su, da suaransu

 subscribe  always visit my channel and get news on kannywood, Politics, Biography etc

 #mi3novel #Mi3novels #kannywood #hausa
ماه قبل در تاریخ 1403/04/09 منتشر شده است.
10,089 بـار بازدید شده
... بیشتر