Sirri Da Falalar Dake Tattare da Salatul Ismul Azin 2

ANNaSi TV
ANNaSi TV
15.7 هزار بار بازدید - 2 سال پیش - Sirri Da Falalar Dake Tattare
Sirri Da Falalar Dake Tattare da Salatul Ismul Azin 2


 اعوذبالله من الشيطن رجيم بسم الله الر حمن الر حيم

اللحمدلله ربا العلمين... الرحمن الرحيم..ملك يوم دالدين
.
ايا ك نعبدواياك نستعين.اهد نا الصرط المستقم.. صرط

الذين انعمت اليهم غير المغضو ب عليهم ولا الضالين

Muna Kara Godema Allah Daya Bamu Iko Muke Kawo Muku Wa yannan Wa azizzika Masu Fadakarwa Da Tunatarwa Da Ilimantarwa Na Malam Abba.

Hakika  Babu Abun Bautawa da Godewa Sai  Allah  Madaukakin Sarki Kuma Shi Muke Bautawa Kullum Da kullum Kuma Shine Mai Shiryarwa Muna Rokon Allah Ya Shiryar Damu Zuwa Hankya Ma Daidaiciya Acikin Wannan Adinin Namu Na Musulunci Albarkacin Annabinmu Macecinmu Aranar Sakamako

وصلى الله على سيد نا محمد وعلى عا ليه واصحبه وسلم
Tsira Da Aminci Sukara Tabbata Ga Fiyayyen Halinta Cika Makin  Annabawa Shugaban Manzanni Annabi Muhammadu S.A.W
2 سال پیش در تاریخ 1401/03/23 منتشر شده است.
15,794 بـار بازدید شده
... بیشتر