GIDAN BADAMASI (Episode 4 Latest Hausa Series 2019)

Dorayi Films TV
Dorayi Films TV
867.5 هزار بار بازدید - 5 سال پیش - #Falaludorayi
#Falaludorayi #dorayifilmltd #HausaSeries #Sitcom #arewa24channel

#GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya
#GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilmantarwa ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba.
#GidanBadamasi. Sabon shirin zai dinga zuwar muku duk ranar Alhamis (Thursday) da karfe 8:00 na dare, maimaici na farko zaizo karfe 1:30am na dare, sannan maimaici na 2 zaizo ranar Lahadi (Sunday) 9:00 na safe a tashar #arewa24channel


Shirin @nazir_adam_salih
Daukar hoto @nelcon_24
Labari @falalu_a_dorayi
Tsarawa @nazir_adam_salih

Bada Umarni
@falalu_a_dorayi
@nasiralikoki
@muhammadmisardauna

Yan Wasa
@gidanbadamasi
@Nuradandolo
@magajiibrahimmijinyawa
@adizatou
@sulaiman_bosho
@tijjani_asase
@mustapha_nabraska
@Hadiza_Kabara
@HauwaGarba_Yar'auta
@official_ummahshehu
@hauwawaraka1
@real_hawwa_ayawa
@horodanmama1
@aminumirror
@real_ibrahim_yala
@sani_dan_gwari
@dorayifilms
5 سال پیش در تاریخ 1398/08/03 منتشر شده است.
867,583 بـار بازدید شده
... بیشتر