MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR

Dutse Emirate Council
Dutse Emirate Council
2 هزار بار بازدید - 11 ماه پیش - DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN
DAGA FADAR MAI MARTABA SARKIN DUTSE
ASABAR, 12/08/2023. 25/01/1445-AH
Ma’assalam………………..

Da Yammacin yau ne, MAI MARTABA SARKIN DUTSE ALH. MUHAMMAD HAMIM NUHU SANUSI CFR, ya samu damar Halartar wajen Taron Bikin Saukar Ɗalibai na Makarantar Alhuda dake Unguwar Gida Dubun Yadi Dutse.

Mai Martaba Sarki ya fito akan Dokinsa domin sake farantawa jama’ar sa da kuma huna musu irin Muhimmanci da suke da shi a wajensa ka na da wajen harkar Addinin Allah.

Allah ya taimaki Sarki, Allah ya karawa Sarki lafiya da kaunar Talakawansa baki daya.

📸/✍️: WAZIRIN TAFARKIN DUTSE
  Fadar Mai Martaba Sarkin Dutse
11 ماه پیش در تاریخ 1402/05/24 منتشر شده است.
2,042 بـار بازدید شده
... بیشتر