Ba Wuff aka yi da ni ba, kara'i na yi da sabuwar amaryata - Mudassir Haladu Barkeke

Freedom Radio Nigeria
Freedom Radio Nigeria
44.9 هزار بار بازدید - 2 سال پیش - Jarumin Kannywood Mudassir Haladu da
Jarumin Kannywood Mudassir Haladu da aka fi sani da Ɓarkeke ya ce, auren da ya ƙara a shekarar da ta gabata ba Wuff aka yi da shi ba kamar yadda wasu ke yaɗawa.

Ɓarkeke ya ce, auren soyayya ne, in ma an ga yayi zumuɗi da kwarmato to ba wani abu bane ya janyo sai Ƙara'i domin a lokacin da yayin auren fari zamanin ba irin wannan bane.

Jarumin ya kuma yi tsokaci kan koma bayan da tarbiyya ta samu yanzu a Kannywood, sannan ya taɓo sauran batutuwa da suka shafi masana'antar kamar yadda zaku gani a wannan shiri.
#izzarso #aishanajamu #kannywood #alaqa #umarhashim #yanzamani
2 سال پیش در تاریخ 1401/11/08 منتشر شده است.
44,987 بـار بازدید شده
... بیشتر