GIDAN BADAMASI SEASON 2 EPISODE 6 Nura Dandolo/Hadiza Gabon/Mijinyawa/Naburaska/Sule koki/Umma Shehu

Dorayi Films TV
Dorayi Films TV
328.8 هزار بار بازدید - 2 سال پیش - #GidanBadamasi
#GidanBadamasi #DorayiFilms #HausaSeries #Comedy #Sitcom #arewa24channel #HadizaGabon #falaludorayi #dankwambo #GidanBadamasi sabon fim din wasan barkwanci ne da ake dauki-ba-dadi a tsakanin wasu irin 'ya'ya masu kunnen kashi da mahaifinsu Alhaji Badamasi. Badamasi dattijon attajiri Dan kimanin shekaru saba'in yayi aure da dama a rayuwarsa, inda ya haifi 'ya'ya masu yawan gaske, wasu ma bai San Ina suke ba a halin yanzu. A wannan wasan kwaikwayo an fara Kai ruwa rana ne daga lokacin da Alhaji Badamasi ya kasa cika alkawarin kudin da ya yiwa 'ya'yansa. Yaki ya barke tsakanin marowacin uba da handamammun 'ya'ya #GidanBadamasi Fim ne na barkwanci mai dauke da nishadantarwa da ilimantarwa akan hakkin hakkin ‘Yaya akan mahaifinsu da hakkin Mahaifa akan ‘YAYANSU, Muhimmancin zumunci, rikon Amana, da kuma ILLAR AURI SAKI. ta hanyar amfani da gwanayen 'yan wasan barkwanci ta yadda mutum zai yi ta zura idanu yana jiran ganin abin da zai faru a nan gaba. Shirin: Nazir Adam Salih Daukar hoto: Nelcon Nel Labari: Falalu A. Dorayi Tsarawa: Nazir Adam Salih Bada Umarni Falalu A. Dorayi Nasiru Ali Koki Muhammad M.I Sardauna #GidanBadamasiSeason2 #episode6 Yan Wasa Nura Muhammad Dandolo Magaji Ibrahim Mijinyawa Hadiza Aliyu Gabon Sulaiman Yahaya Bosho Tijjani Abdullahi Asase Mustapha Badamasi Nabraska Hajiya Zulai Rigachikum Ummah Shehu Hadiza Kabara Hauwa Garba Yar'auta Hauwa Waraka Hauwa Ayawa Nasiru Horo Danmama Aminu Mirror Zaria Ibrahim Yala Sani Dangwari #dorayifilms youtube.com/c/DorayiFilmsandDistributingltd
2 سال پیش در تاریخ 1401/04/02 منتشر شده است.
328,849 بـار بازدید شده
... بیشتر