KAURAYE (Ali Artwork)

Ali Artwork
Ali Artwork
283 هزار بار بازدید - 7 سال پیش - Wani shararren dan daba mai
Wani shararren dan daba mai suna TSAUTSAYI ya saba kashe mutane da sara suka kawai watarana aka wayi gari ma haifiyarsa ta mutu kafin ta mutu tasha yi masa fada akan abuda yake amma bayaji sai gashi daga karshe yayi nadama bayan mahaifiyarsa ta mutu bayan ta mutu abokanansa suka zo yi masa ta'aziya har da kare. Kunga amfanin yin abota da mutum na gari dan haka a dunga abota da mutanen kirki yan uwana MATASA domin mune kashin bayan AL'UMMA ALLAH YA SHIYE MU BAKI DAYA.
#AliArtwork #MushaDariya #ArewaComedians #HausaComedy #Hausa #Arewa #ArewaComedy
7 سال پیش در تاریخ 1396/06/06 منتشر شده است.
283,016 بـار بازدید شده
... بیشتر